
DAMAGARAM : ZAMAN TARON CANZA YAWU KAN KARATUN BOKO
Kungiyar uwayan Dalibai ta Jaha Damagaram ta chirya wani taro wanda ya hada babban wakilin gomnati wato Issoufou Mamane, shugaban jami’a André Salifou ta Damagaram profesa Souley Kabirou, kungiyoyin kwadago,da kuma wanda suke kawo da gundumar su ga harkar karatun boko a Damagaram.
Wannan taron ya meda hankali kan ci gaban da aka samu cikin Shekaru uku da suka gabata,da kuma matsalolin da ake fuskanta.
Kungiyar uwayen Dalibai ta bawa wasu daga masu bada gundumar su dan ci gaban karatu a jaha Damagaram.
Wannan taron ya gabata ne a jajibirin babban zaman taron kungiyar uwayen Dalibai ta kasa wanda zai gudana a jaha Tahoua.
Gaskia TV Zinder
CATEGORIES EDUCATION
